Layukan ababen hawa sun sake bayyana a gidajen man fetur na wasu biranen Najeriya.
Tun a cikin makon da ya gabata aka fara ganin dogayen layukan sanadiyyar ƙarancin man fetur ɗin a gidajen mai.
Hukumomi sun ce matsalar ta samu ne sanadiyyar ambaliyar ruwa, wadda ta hana tankokin dakon mai kai man zuwa sassa daban-daban na ƙasar.
© 2025 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.
Halin da mutane ke ciki a kan layukan shan man fetur a Abuja – BBC
