Ƴan ƙungiyar ƙwadago a Najeriya sun dira a wasu ma'aikatun gwamnati a Abuja da Kano don hana ma'aikata aiki. Hakan na faruwa ne a ranar farko ta yajin aikin da suka tsunduma kan ƙarin albashi a ƙasar.
© 2025 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba. Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.
NLC da TUC: Kalli yadda ƴan ƙwadago suka rufe ma'aikatu a Abuja da Kano – BBC
