'Yan bindiga sun yi kisa a jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja – dw.com

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi amfani da jiragen sojojin sama wurin yi wa jirgin kasar Kaduna-Abuja rakiya—a duk lokacin da ya dauki fasinjoji biyo bayan harin bom da ‘yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar Litinin.

source

Leave a Reply

This will close in 0 seconds